Saint Pierre Yaméogo

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Saint Pierre Yaméogo
Rayuwa
Haihuwa Burkina Faso, 15 Mayu 1955
ƙasa Burkina Faso
Mutuwa Ouagadougou, 1 ga Afirilu, 2019
Karatu
Harsuna Faransanci
Mooré
Sana'a
Sana'a darakta da marubin wasannin kwaykwayo
IMDb nm0754162

Saint Pierre Yameogo (15 Mayu 1955 - 1 Afrilu 2019) [1] darektan fina-finai ne kuma marubucin allo. Ya shirya fina-finai shida tun daga shekarar 1987. An nuna fim ɗinsa Delwende a sashin Un Certain Regard a 2005 Cannes Film Festival inda ya lashe lambar yabo ta bege.[2]

Filmography[gyara sashe | gyara masomin]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Page triste: décès du cinéaste burkinabè Saint Pierre Yaméogo (in French)
  2. "Festival de Cannes: Delwende". festival-cannes.com. Retrieved 6 December 2009.