Delwende

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Delwende
Asali
Lokacin bugawa 2005
Asalin harshe Faransanci
Ƙasar asali Burkina Faso da Faransa
Characteristics
Genre (en) Fassara drama film (en) Fassara
During 90 Dakika
Direction and screenplay
Darekta Saint Pierre Yaméogo
Marubin wasannin kwaykwayo Saint Pierre Yaméogo
Samar
Mai tsarawa Saint Pierre Yaméogo
External links

Delwende fim ne na wasan kwaikwayo na Burkinabé an shirya shi a shekarar 2005 wanda S. Pierre Yameogo ya jagoranta a game da uwa da 'yar da ke yaƙi da cin zarafin al'adar jima'i ta gida. An nuna shi a cikin sashin Un Certain Regard a bikin fina-finai na Cannes na shekarar 2005 inda ya lashe kyautar lambar yabo ta Hope.[1]

Labarin fim[gyara sashe | gyara masomin]

Bayan wani matashi ya mutu da ciwon sankarau, Napoko Diarrha (Yaméogo) ana zarginsa da cin ransa saboda al'adar jima'i na gida.[2]

Yayin da hakan ke faruwa, mijin nata ya ji kunya cewa Diarrha ta ki amincewa da aurar da ‘yarsu, don haka ya ɗauki fansa ta hanyar yaɗa wata jita-jita mai hatsarin gaske da za a kashe ta. Don haka ne ma makomar Diar ta faɗa hannun dattijon kauye. Lokacin da ta gano za ta yi shari'a, sai ta yanke shawarar guduwa zuwa birni mafi kusa, Ouagadougou, kafin hakan ya faru.[2]

Bayan nasarar barin ƙauyenta, shekarun Diarha ya sa lafiyarta ta ragu, yayin da 'yarta ta girma.[2]

Bayan wani lokaci, 'yarta ta yanke shawarar tafiya zuwa Ouagadougou, don neman mahaifiyarta da ta ɓace. Da zarar an sake haɗuwa, suna ƙoƙarin tserewa daga al'ummarsu da maza ke mamaye da ita.[2]

'Yan wasa[gyara sashe | gyara masomin]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Festival de Cannes: Delwende". festival-cannes.com. Archived from the original on 23 January 2013. Retrieved 6 December 2009.
  2. 2.0 2.1 2.2 2.3 "Delwende (2005)". Retrieved 20 November 2016.