Saleh Ajeery

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Saleh Ajeery
Rayuwa
Haihuwa Jibla (en) Fassara, 23 ga Yuni, 1920
ƙasa Kuwait
Harshen uwa Larabci
Mutuwa Kuwaiti (birni), 10 ga Faburairu, 2022
Makwanci Sulaibikhat Cemetery (en) Fassara
Karatu
Makaranta Q12241666 Fassara
Mubarkiya School (en) Fassara
Cairo University (en) Fassara
Harsuna Larabci
Turanci
Sana'a
Sana'a Ilimin Taurari
Muhimman ayyuka Q22933897 Fassara
Taqwīm al-qurūn (en) Fassara
al-Taqwīm al-Hijrī (en) Fassara
Wanda ya ja hankalinsa Q12244872 Fassara
Imani
Addini Musulunci

Saleh Mohammed Saleh Abdulaziz Al Ajeery (An haife shi ne a ranar 23 ga watan Yuni, shekara ta alif dari tara da ashirin 1920 - ya rasu a Kuwaiti (birni), a ranar 10 ga watan Faburairu, shekara ta 2022) ɗan Kuwaiti ne masanin falaki . Ya rubuta litattafai da rubuce-rubuce da yawa, kuma ya gabatar da tarurruka da laccoci da yawa.[1] Ya cika shekaru 100 a watan Yunin na shekara ta 2020. [2] [3]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Dr Saleh Alojairy". Study Mode Research. 20 February 2011. Retrieved 11 December 2021.
  2. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2017-09-20. Retrieved 2021-03-03.
  3. http://www.kuna.net.kw/ArticlePrintPage.aspx?id=2313789&language=en