Salif Sané

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Salif Sané
Salif Sané.jpg
Rayuwa
Haihuwa Lormont Translate, 25 ga Augusta, 1990 (29 shekaru)
ƙasa Faransa
Senegal
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Itinerary
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Flag of None.svg F.C. Girondins de Bordeaux2010-201240
Flag of None.svg A.S. Nancy-Lorraine2011-2012322
Flag of None.svg A.S. Nancy-Lorraine2012-2013343
Flag of None.svg Hannover 962013-2014132
Flag of None.svg Senegal national football team2013-
 
Muƙami ko ƙwarewa fullback Translate
Lamban wasa 5
Nauyi 80 kg
Tsayi 194 cm

Salif Sané (an haife shi a shekara ta 1990 a garin Lormont, a ƙasar Faransa) shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Senegal. Ya buga wasan ƙwallo ma Ƙungiyar ƙwallon ƙasar Senegal daga shekara ta 2013.

Wannan ƙasida guntu ne: yana buƙatar a inganta shi, kuna iya gyarashi.