Jump to content

Salim Boukhanchouche

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Salim Boukhanchouche
mutum
Bayanai
Jinsi namiji
Ƙasar asali Aljeriya
Suna Salim
Shekarun haihuwa 6 Oktoba 1991
Wurin haihuwa Merouana (en) Fassara
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Matsayin daya buga/kware a ƙungiya Mai buga tsakiya
Wasa ƙwallon ƙafa
Salim Boukhanchouche

Salim Boukhanchouche (an haife shi a ranar 6 ga watan Oktoban 1991), ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Aljeriya wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya ga club ɗin JS Kabylie .[1]

A tsakiyar Disambar 2018, Boukhanchouche ya shiga MO Béjaïa . A ƙarshen watan Afrilun 2019, Boukhanchouche ya kawo ƙarshen kwantiraginsa saboda mugun hali. [2] A cikin shekarar 2019, Boukhanchouche ya sanya hannu kan kwangila tare da ES Sahel .[3]

Ayyukan kasa da kasa

[gyara sashe | gyara masomin]

Boukhanchouche ya fara buga wasansa na farko na ƙasa da ƙasa a ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Aljeriya a wasan neman cancantar shiga gasar cin kofin kasashen Afrika da ci 2-1 2018 a hannun ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Libya a ranar 12 ga Agustan 2017.[4]

  1. "Salim Boukhenchouche, nouvelle recrue algérienne de l'ESS".
  2. MOB : Boukhanchouche, Bentiba et Soltani, Les raisons d’une résiliation de contrats, competition.dz, 29 April 2019
  3. "Salim Boukhenchouche, nouvelle recrue algérienne de l'ESS".
  4. "Algeria vs Libya". African Football. Archived from the original on 2018-07-25. Retrieved 2023-04-11.

Hanyoyin haɗi na waje

[gyara sashe | gyara masomin]