Sam Bagnall

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Sam Bagnall
Rayuwa
Haihuwa Neepsend (en) Fassara, 6 ga Faburairu, 1892
ƙasa Birtaniya
United Kingdom of Great Britain and Ireland
Mutuwa Sheffield, 1946
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Chesterfield F.C. (en) Fassara1912-1913
Sheffield United F.C. (en) Fassara1913-191471
South Liverpool F.C. (en) Fassara1914-1916
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya

Sam Bagnall (an haife shi a shekara ta 1892 - ya mutu a shekara ta 1946) shi ne dan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Ingila.In da ya jagirancin kungiyar kwallan kafa ta shiefield united wace take buga gasar firimiya ta Ingila.


Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]