Sameera Musa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Simpleicons Interface user-outline.svg Sameera Musa
SameeraMoussa.jpg
Rayuwa
Haihuwa Gharbia Governorate Translate, 3 ga Maris, 1917
ƙasa Misra
Harshen uwa Larabci
Mutuwa California, 5 ga Augusta, 1952
Yanayin mutuwa  (traffic collision Translate)
Karatu
Makaranta Cairo University Translate
(1935 - 1939) Bachelor of Science Translate, Doctor of Philosophy Translate : natural science Translate, radiology Translate, radioactivity Translate
Harsuna Larabci
Sana'a
Sana'a nuclear physicist Translate, Q1108841 Translate, assistant professor Translate, medical physicist Translate da physicist Translate
Employers Cairo University Translate

Sameera Moussa (larabci|سميرة موسى) (Maris 3, 1917 - Augusta 5, 1952) takasance yar'asalin kasar Misra ce, kuma mai ilimin kimiyya ce, nuclear physicist wacce take da digiri na uku wato digirin digir-gir a fannin atomic radiation sannan tayi aiki akan samar da fasahar makamashin nukiliya wurin aikin kiwon lafiya yazamanto sauki ga kowa. Sameera ta shirya da gudanar da taron "Atomic Energy for Peace Conference" sannan ta tallafa wurin kira dan fara taron duniya baki daya a karkashin take "Atoms for Peace" itace mace ta farko data fara aiki a Jami'ar Cairo.

Farkon rayuwa da Karatu[gyara sashe | Gyara masomin]

An haifi Sameera Moussa a kasar Misra a Gharbia Governorate shekara ta 1917. Mahaifiyarta ta rasu da cutan daji, mahaifinta shahararren danrajin da'awar siyasa, yakoma da iyalansa zuwa birnin Cairo sannan ya sanya dukkanin kudadensa a jarin gudanar da wani karamin hotel acikin yankin El-Hussein. Domin bukatan ta da mahaifinta keyi mata tayi karatu, Moussa tayi Kaser El-Shok primary school, daya daga cikin dadadden makaranta dake Cairo. Bayan ta kammala karatun ta na firamare, sai ta shiga makarantar Banat El-Ashraf, wanda mahaifinta ya gina kuma yake kula dashi.

Dukda cewa Moussa ta sama sakamako sosai a karatun ta na sakandari, kuma zata samu ikon karanta injiniya, sai ta nemi zuwa fannin kimiyya a Jami'ar Cairo. A 1939, Moussa ta mallaki BSc a radiology[1] mai matsayin first class honors bayan tayi bincike akan X-ray radiation ababe daban-daban. Dr. Moustafa Mousharafa, wanda shine dean a tsangayar, ya yarda da dalibarsa, haka yasa yasama mata gurbin koyarwa a tsangayar. Bayan, Musa tazama maitaimakiyar farfesa ta farko a wannan tsangayar kuma mace ta farko da ta fara rike mukami a jami'a, har wayau ta farko data fara kammala PhD a fannin atomic radiation.

Manazarta[gyara sashe | Gyara masomin]

  1. Aslam, Syed (12 May 2011). "20th Century Muslim Scientists - Sameera Moussa". The Muslim Observer.