Saminu Abdullahi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Saminu Abdullahi
Rayuwa
Haihuwa Jos, 3 ga Janairu, 2001 (23 shekaru)
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
FK Spartaks Jūrmala (en) Fassara-
FC Dynamo Makhachkala (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Tsayi 181 cm

Saminu Kwari Abdullahi (an haife shi 3 Janairu 2001) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Najeriya wanda ke taka leda a kulob Din Latvia Spartaks Jūrmala.

Aikin kulob[gyara sashe | gyara masomin]

Ya buga wasan sa na farko a gasar Kwallon Kafa ta Rasha don FC Veles Moscow a ranar 31 ga Yuli 2021 a wasan da FC Tom Tomsk.[1]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

Hanyoyin haɗi na waje[gyara sashe | gyara masomin]