Samiya Adam

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Samiya Adam
Rayuwa
Haihuwa Palo Alto (en) Fassara, 19 ga Afirilu, 1996 (28 shekaru)
ƙasa Misra
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Pacific Tigers women's soccer (en) Fassara-
 

Samia Ahmed Mohammed Adam ( Larabci: سامية احمد محمد ادم‎ </link> ; an haife ta a ranar 19 ga watan Afrilu shekarar 1996) 'yar wasan ƙwallon ƙafa ce ta ƙasar Masar wacce ke taka leda a matsayin 'yar wasan tsakiya ta Napoli da ƙungiyar mata ta ƙasar Masar.

Ƙuruciya[gyara sashe | gyara masomin]

An haifi samya Adam a Palo Alto, California kuma ta girma a Santa Clara, California.

Makarantar sakandare da kwalejin sana'a[gyara sashe | gyara masomin]

Samya Adam ta halarci makarantar sakandare ta Santa Clara a garinsu da Jami'ar Pacific a Stockton, California.

Aikin kulob[gyara sashe | gyara masomin]

Samya Adam ta buga wa El Gouna ta Masar wasa. Daga baya ta shiga Galatasaray, sannan kulob din Napoli na Italiya a cikin watan Satumba shekarar 2022.

Ayyukan kasa da kasa[gyara sashe | gyara masomin]

Samya Adam ta buga wa Masar wasa a babban mataki a gasar cin kofin Afrika ta mata na shekarar 2016 .

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

Hanyoyin haɗi na waje[gyara sashe | gyara masomin]

  • Samia Adam on Instagram

Template:Egypt squad 2016 Africa Women Cup of Nations