Jump to content

Samuel Opone

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Samuel Opone
mutum
Bayanai
Jinsi namiji
Ƙasar asali Najeriya
Country for sport (en) Fassara Najeriya
Suna Samuel
Shekarun haihuwa 13 ga Yuni, 1942
Wurin haihuwa Sapele (Nijeriya)
Lokacin mutuwa Nuwamba, 2000
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Matsayin daya buga/kware a ƙungiya Mai buga baya
Mamba na ƙungiyar wasanni Ƙungiyar ƙwallon ƙafar ta Najeriya
Wasa ƙwallon ƙafa
Participant in (en) Fassara 1968 Summer Olympics (en) Fassara

Samuel Opone (13 ga watan Yunin 1942 – Nuwamban 2000) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ta Najeriya. Ya yi takara a gasar maza a gasar Olympics ta bazara ta shekarar 1968. [1]

  1. Evans, Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill; et al. "Samuel Opone Olympic Results". Olympics at Sports-Reference.com. Sports Reference LLC. Archived from the original on 17 April 2020. Retrieved 21 October 2018.