Sarah Snook
Appearance
Sarah Ruth Snook (haihuwa: 1 ga Disamba 1987) yar wasan kwaikwayo ce ta Asturaliya. Anfi saninta da rawar da ta taka a matsayin Shiv Roy a wasan kwaikwayo mai dogon zango na HBO mai suna Succession (daga 2018 harzuwa 2023) Wanda ta samu lambobin karramawa na Golden Globe da kuma Primetime Emmy . Hallau dai tayi marantar st John 's grammar kwalegi scotch, .
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.