Sarakunan Ogbomosho
Appearance
Sarakunan Ogbomosho | ||||
---|---|---|---|---|
Bayanai | ||||
Ƙaramin ɓangare na | palace (en) | |||
Bangare na | Jahar Oyo | |||
Laƙabi | Soun of Ogbomosho palace | |||
Nahiya | Afirka | |||
Ƙasa | Najeriya | |||
Ƙasa da aka fara | Najeriya | |||
Harshen aiki ko suna | Yarbanci da Turanci | |||
Uses (en) | palace (en) | |||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
Jihohin Najeriya | Jahar Oyo | |||
Birni | Oyo |
Soun na Ogbomoso shi ne sunan da aka baiwa sarkin masarautar Ogbomosho.[1] Sarkin Ogbomoso na yanzu kuma sarki na 21 shi ne Gandhi Olaoye.[2] Gwamnan jihar Oyo Seyi Makinde ya naɗa shi sarautar a ranar 21 ga watan Disamba a shekarar 2023.[3]
Jerin Sarakunan Ogbomosho
[gyara sashe | gyara masomin]- Oba Olabanjo Ogunlola Ogundiran (tsakanin 1659 zuwa 1714)
- Oba Erinnsaba Alamu Jogioro (tsakanin 1714 zuwa 1770)
- Oba Kumoyede Olusemi Ajao (tsakanin 1770 zuwa 1799)[4]
- Oba Jimoh Oladunni Oyewumi (1973-2021)[5]
- Yarima Afolabi Ghandi OLaoye (Yanzu)
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Adegbite, Ademola (2023-12-19). "BREAKING: Makinde presents staff of office to new Soun of Ogbomoso". Punch Newspapers (in Turanci). Retrieved 2023-12-25.
- ↑ Waheed, Adebayo (2023-12-17). "Oba Ghandi Destined To Be Soun Of Ogbomoso Land — Adeboye" (in Turanci). Retrieved 2023-12-25.
- ↑ Report, Fasilat Oluwuyi, Agency (2023-12-20). "Makinde presents staff of office to new Soun of Ogbomoso". Premium Times Nigeria (in Turanci). Retrieved 2023-12-25.
- ↑ Kamorudeen, Adabanija (2023-09-06). "The list of Soun of Ogbomoso land". Omo Adabanija Global (in Turanci). Retrieved 2023-12-10.
- ↑ "First-class king for Ogbomoso land don die - Read how e happun". BBC News Pidgin. Retrieved 2023-12-25.