Seriki Audu

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Seriki Audu
Rayuwa
Haihuwa Jihar Yobe, 30 ga Augusta, 1991
ƙasa Najeriya
Mutuwa Jihar Bauchi, 20 Disamba 2014
Yanayin mutuwa  (car collision (en) Fassara)
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Lobi Stars F.C. (en) Fassara2002-2002
Lobi Stars F.C. (en) Fassara2010-
Lobi Stars F.C. (en) Fassara2012-2012
Gombe United F.C.2013-2013
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka

Seriki "Sarki" Audu (an haife shi a ranar 30 ga watan Agustan shekara ta 1991 [1] - ya mutu a ranar 20 ga watan Disambar shekara ta 2014) shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta Najeriya. Ya bugawa Gombe United da Lobi Stars a gasar Firimiya ta Najeriya . An kashe shi a wani hatsarin mota a ranar 20 ga watan Disambar shekara ta, 2014.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Sarki Audu player stats. westafricanfootball.com (18 May 2014)