Jump to content

Shadreck Biemba

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Shadreck Biemba
Rayuwa
Haihuwa Lusaka, 4 ga Janairu, 1965
ƙasa Zambiya
Mutuwa Cape Town, 8 Mayu 2010
Yanayin mutuwa Sababi na ainihi (Sankara)
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Ƙungiyar kwallon kafa ta kasar Zambiya1990-1994120
Bloemfontein Celtic F.C.1990-1994810
AmaZulu F.C. (en) Fassara1995-1997480
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai tsaran raga

Mzansi Shadrack Biemba (an haife shi ranar 4 ga watan Janairu 1965 - 8 May 2010) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne kuma kociyan ƙasar Zambia.

Sana'a/Aiki

[gyara sashe | gyara masomin]

Sana'ar wasa

[gyara sashe | gyara masomin]

Biemba, wanda ya taka leda a matsayin mai tsaron gida, ya buga wasan ƙwallon ƙafa a Afirka ta Kudu a kulob ɗin AmaZulu, [1] ya taɓa buga wasa a Bloemfontein Celtic.

Biemba ya kuma wakilci bangaren kasar Zambia, ya buga wasanni 12 tsakanin shekarun 1990 da 1994.

Aikin koyarwa

[gyara sashe | gyara masomin]

Daga baya Biemba ya zama kocin mai tsaron gida tare da kulob din Moroka Swallows na Afirka ta Kudu, yana aiki a wannan matsayi tsakanin 2006 da 2010. [2]

Biemba ya mutu da ciwon daji a ranar 8 ga watan Mayu 2010 yana da shekaru 45.

  1. "RIP Shadreck Biemba" . Kick Off. 9 May 2010. Retrieved 10 May 2010.Empty citation (help)
  2. "Shadreck Biemba passes away" . Moroka Swallows FC official website. 8 May 2010. Retrieved 10 May 2010.