Shall-Zwall language

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Shall-Zwall language
Lamban rijistar harshe
ISO 639-3 sha
Glottolog shal1242[1]

Shall-Zwall ƙaramin yare ne na harsunan Plateau a Najeriya. Blench (2023) ya rarraba Shall-Zwall azaman yaren Tarokoid. [2]

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Hammarström, Harald; Forkel, Robert; Haspelmath, Martin, eds. (2017). "Shall-Zwall language". Glottolog 3.0. Jena, Germany: Max Planck Institute for the Science of Human History.
  2. Blench, Roger. 2023. The Pe language of Central Nigeria and its affinities. Cambridge: Kay Williamson Educational Foundation.