Jump to content

Sheik Sa'idu Potiskum

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Sheik Sa'idu anhaifice, shekarar Alif (1938 yaresu a shekara ta alif 1992) Malamine Masanin Al'qur Ani da ilmukan Addinin Musulunci masoyin Manzan Allah (s.a.w) Ana masa lakabi da khadimul Qur'an,ya karar da Rayuwar sa Wajen Hidimtawa Al'umma DA kuma addini.[1]

Ya rayu Agarin Potiskum Yobe state,a Danbuwa rijiya,acikin layin ya'n Mai,harwa yau zaka samu yayansa suna bada karatun AlQur'ani da Littattafan Musulunci domin sun daura daga inda Mahaifinsu ya tsaya,wajan cigaba da yada ilmukan Addinin Musulunci kamar yadda Mahaifinsu yake. Kuma sheik Sa'idu yana daga cikin almajiran sheik Ibrahim Inyass, Yanada nasaba da sheik Jafar Katsina,domin har dan gidan sheik Jafar Katsina yayi karatu agidan sheik Sa'idu,wato sheik Munir Jafar Katsina. Ahalin yanzu Rasuwarsa Takai Tsawon Shekaru Talatin(30 DA haihuwa.

Yanada 'ya'ya da jikoki, tareda Almajirai ma haddata masu yawa.

Babban dansa Shine sheik Sa'adu, wanda yau haryau bega jiyaba yana karantar da Littattafan Musulunci acikin lungun ya'n Taya Danbuwa rijiya.

An nada daya daga cikin 'ya'yansa amatsayin khalifansa,mai suna(khalifa Hamza) wanda haryau yana bada ilmi ta hanyar fassara littafan Musulunci ga Almajirai masu zuwa daukan karatu.

Akwai yayan khalifan wato Sheik Mustafha Masanin Al'qur Ani da ilmukan Addinin Musulunci,shima haryau yana bada ilmi baiga jiyaba.

DA dan uwansa sheik Mukhtar ibn sheik Sa'idu Masanin Al'qur Ani.

Akwai kaninsu kuma shima masanin Al'qur Ani da tafsiri(sheik Isa) wanda akafi sani da (mai jala-laini)

  1. Malam Abba potiskum, Almajirin sheik Mustafha