Skylar Gaertner
Appearance
|
| |
| Rayuwa | |
| Haihuwa | New York, 13 Mayu 2004 (21 shekaru) |
| ƙasa | Tarayyar Amurka |
| Harshen uwa | Turanci |
| Karatu | |
| Harsuna | Turanci |
| Sana'a | |
| Sana'a | jarumi da Yaro mai wasan kwaykwayo |
| IMDb | nm3228287 |
Skylar Gaertner (An haife shi ranar 13 ga watan Mayu, 2004) ɗan wasan kwaikwayo ne na Amurka. Anfi saninshi dalilin rawar da ya taka a matsayin Jonah Birde a wasan kwaikwayo mai dogon zango na laifuka na tashar Netflix mai suna Ozark daga shekara 2017 - 2023.