Jump to content

Sola Fosudo

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Sola Fosudo
Rayuwa
Haihuwa Lagos, 18 ga Maris, 1958 (66 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Makaranta Jami'ar Obafemi Awolowo
Jami'ar Ibadan
Sana'a
Sana'a Jarumi da Malami
IMDb nm2184668

Sola Fosudo (an haife shi a shekara ta 1958) fitaccen ɗan wasan kwaikwayo ne, ɗan Najeriya, ƙwararren masani, mai suka, ɗan wasan fim kuma daraktan fim.[1][2]

Rayuwar farko da aiki[gyara sashe | gyara masomin]

Sola ya fito daga jihar Legas.[3] An horar da shi a matsayin ɗan wasan kwaikwayo a Jami'ar Obafemi Awolowo da Jami'ar Ibadan inda ya sami digiri na biyu a fannin wasan kwaikwayo.[4] Ya fito kuma ya ba da umarni a fina-finan Najeriya da dama.[5] Shi ne shugaban Sashen fasahar wasan kwaikwayo na Jami’ar Jihar Legas kuma daraktan yaɗa labarai na jami’ar.[6][7]

Fina-finai da zaɓa[gyara sashe | gyara masomin]

 • True Confession
 • Glamour Girls I
 • Rituals
 • Strange Ordeal
 • Iyawo Alhaji
 • Family on Fire (2011)

Magana[gyara sashe | gyara masomin]

 1. "Church honour excites Fosudo". The Punch - Nigeria's Most Widely Read Newspaper. Archived from the original on 31 October 2012. Retrieved 20 February 2015.
 2. "Nigeria HomePage - Breaking News, Business, Sports, Entertainment and Video News". thenigerianvoice.com. Retrieved 20 February 2015.
 3. "I'm not a Nollywood person". The Vanguard.
 4. Olawale Adegbuyi. "MOVIE VETERANS: NIGERIAN FILM ICONS ON PARADE – Part 2". The Movietainment Magazine. Archived from the original on 15 February 2015. Retrieved 20 February 2015.
 5. "Archived copy". Archived from the original on 2015-02-16. Retrieved 2015-02-16.CS1 maint: archived copy as title (link)
 6. "Nigerian News and Newspapers Online". www.newsng.com (in Turanci). Archived from the original on 2015-02-16. Retrieved 2017-12-22.
 7. "Nigeria News Post". nigeriannewspost.com. Retrieved 20 February 2015.

Hanyoyin haɗi na waje[gyara sashe | gyara masomin]

Sola Fosudo on IMDb