Sotonye Denton-West
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Haihuwa | Jihar rivers, 1946 (79/80 shekaru) |
| ƙasa | Najeriya |
| Karatu | |
| Makaranta |
Our Lady of Apostles Private Nursery and Primary School (en) Queen's College, Lagos Jami'ar jahar Lagos |
| Harsuna |
Turanci Pidgin na Najeriya |
| Sana'a | |
| Sana'a | lauya da mai shari'a |
Stonye Denton-West ‘yar Najeriya ce alkaliya kuma mace ta farko da ta zama shugabar alkaliyar alkalan babbar kotun jihar Rivers a Najeriya. Ita ce alkali mace ta farko daga jihar Ribas da aka nada a kotun daukaka kara.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.