Yarukan kudancin Bauchi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
(an turo daga South Bauchi languages)
Yarukan kudancin Bauchi
Linguistic classification
Glottolog west2800[1]
Manyan mutanen Chadic ne a Najeriya

Harsunan Kudancin Bauchi (wanda ake kira B.3 West Chadic ko kuma Barawa ) reshe ne na harsunan Chadic ta yamma da ake magana dasu a jihar Bauchi dakuma jihar Filato a Najeriya. Kiyoshi Shimizu ya gudanar da wani gagarumin bincike na lexical na harsunan Bauchi ta Kudu daga shekarar 1974 zuwa 1975. [2] Wani bincike na farko shi ne na Gowers (1907), wanda ya ƙunshi harsuna 42 na Bauchi.[3]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Hammarström, Harald; Forkel, Robert; Haspelmath, Martin, eds. (2017). http://glottolog.org/resource/languoid/id/west2800 |chapterurl= missing title (help). Glottolog 3.0. Jena, Germany: Max Planck Institute for the Science of Human History.
  2. Shimizu, Kiyoshi. 1978. The Southern Bauchi group of Chadic languages: a survey report. (Africana Marburgensia: Sonderheft, 2.) Marburg/Lahn: Africana Marburgensia. 48pp.
  3. Gowers, W.F. 1907. Forty-two vocabularies of languages spoken in Bauchi Province, N. Nigeria. Ms. 77pp.