Steve Ayorinde
Appearance
Steve Ayorinde | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | 9 ga Yuli, 1970 (54 shekaru) |
ƙasa | Najeriya |
Karatu | |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | ɗan jarida, mai sukar lamarin finafinai da ɗan siyasa |
IMDb | nm11219742 |
Steve Oluseyi Ayorinde (an haife shi a shekara ta 1970) shi ne tsohon kwamishinan yawon shakatawa, fasaha da al'adu a jihar Legas a Najeriya. Kafin nan, ya kasance Kwamishinan Yada Labarai da Dabaru na Jihar Legas, wanda mai girma Gwamnan Jihar Legas Akinwunmi Ambode ya rantsar a ranar 19 ga Oktoba 2015. Ya kuma taba zama Manajan Darakta/Editan-In-Chief na jaridar Mirror ta kasa, sannan kuma shi ne Editan jaridar The Punch a Najeriya.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.