Suleiman Othman Hunkuyi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Suleiman Othman Hunkuyi
Rayuwa
Haihuwa Kudan, 2 Mayu 1959 (60 shekaru)
Karatu
Makaranta Jami'ar Ahmadu Bello
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa People's Democratic Party Translate

Suleiman Othman Hunkuyi (an haife shi a 17 ga watan Yuli 1959)[1] Dan'siyasan Nijeriya ne, wanda yazama sanata mai wakiltar shiyar sanatan Kaduna ta Arewa a majalisar dattawan Nijeriya. Yasamu nasarar zama sanata a zaben shekarar 2015.

Hunkuyi yataba zama shugaban karamar hukumar Kudan dake jihar Kaduna. Sanata Hunkuyi, yasha alwashin yin duk abunda zai iyayi dan ganin gwamna Jihar Kaduna Malam Nasir Ahmad el-Rufai bai sake samun nasara zama gwamna ba, yafadi cewar gwamnan baiyi wa mutanen jihar adalci ba.[2]

Anazarci[gyara sashe | Gyara masomin]

  1. "National Assembly". National Assembly of Nigeria. Retrieved 25 September 2015. 
  2. "Hunkuyi vows to vote El-Rufai out in 2019". Vanguard. February 8, 2018.