Sunan ibn Majah

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Sunan ibn Majah
Asali
Mawallafi Ibn Majah
Characteristics
Harshe Larabci
Description
Ɓangaren Kutub al-Sittah

Sunan Ibn Majah ( larabci : سُنن ابن ماجه) ɗayan manyan litattafan hadisai shida na ahlussunna (Kutub al-Sittah ). Ibn Majah ne ya rubuta Sunan. [1] Yana ɗauke da hadisi sama da 4,000 a cikin litattafai 32 (kutub). Ahlussunna suna daukar wannan tarin a matsayin na shida a karfin manyan tarin Hadisai shida. [2]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. al-Dhahabi, Muhammad ibn Ahmad (1957). al-Mu`allimi, ed. Tadhkirat al-Huffaz (in Arabic). 2. Hyderabad: Da`irat al-Ma`arif al-`Uthmaniyyah. p. 636.
  2. Brown, Jonathan A. C. ‘The canonization of Ibn Mâjah: authenticity vs. utility in the formation of the Sunni ḥadîth canon’. Pages 169-81 in Écriture de l’histoire et processus de canonisation dans les premiers siècles de l’islam. Directed by Antoine Borrut. Revue des mondes musulmans et de la Méditerranée 129. Aix-en-Provence: Presses Universitaires de Provence, 2011.