Jump to content

Ibn Majah

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ibn Majah
Rayuwa
Haihuwa Qazvin (en) Fassara, 824
ƙasa Daular Abbasiyyah
Mutuwa Qazvin (en) Fassara, 19 ga Faburairu, 886
Karatu
Harsuna Larabci
Farisawa
Malamai Ibn Abi Shaybah
Sana'a
Sana'a muhaddith (en) Fassara
Wurin aiki Humulus lupulus (mul) Fassara
Muhimman ayyuka Sunan ibn Majah
Imani
Addini Musulunci
Mabiya Sunnah

Abu Abdillah Muhammad bn Yazid bn Majah ( Larabci : ابو عبد الله محمد بن يزيد بن ماجه), wanda aka fi sani da Ibn Majah dan Fasha ne, malamin hadisi. [1] Tarin hadisansa Sunan bn Majah yana ɗaya daga cikin manyan litattafan hadisai shida . [2]

Tarihin rayuwa

[gyara sashe | gyara masomin]

An haifi Ibn Majah a garin Qazwin, lardin Qazvin na Iran na wannan zamanin, a shekara ta 824 CE. Majah shi ne laƙanin mahaifinsa, ba na kakansa ba. Al-Dhahabi ya ambaci bin ayyukan Ibn Majah:

  • Sunan Ibn Majah: daya daga cikin manya manyan tarin hadisai
  • Kitab al-Tafsir: littafi ne na bayanin Alqurani
  • Kitab al-Tarikh: littafi ne na tarihi ko kuma, mai yiwuwa, jerin masu fada da hadisi.
  1. Frye, ed. by R.N. (1975). The Cambridge history of Iran (Repr. ed.). London: Cambridge U.P. p. 471. ISBN 978-0-521-20093-6.
  2. Ludwig W. Adamec (2009), Historical Dictionary of Islam, p.139. Scarecrow Press. ISBN 0810861615.