Jump to content

Suniel Shetty

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Suniel Shetty
Rayuwa
Haihuwa Mangaluru (en) Fassara, 11 ga Augusta, 1961 (63 shekaru)
ƙasa Indiya
Mazauni Mumbai
Ƴan uwa
Abokiyar zama Mana Shetty (en) Fassara  (1991 -
Yara
Karatu
Harsuna Harshen Hindu
Sana'a
Sana'a mai tsara fim, ɗan wasan kwaikwayo da dan wasan kwaikwayon talabijin
Kyaututtuka
Imani
Addini Hinduism (en) Fassara
IMDb nm0792911
Suniel Shetty a shirin kaddamar da Tata Sky's Health And Fitness
Suniel Shetty

Ā Suniel Shetty an haife shi a ranar 11 ga watan agustan shekara 1961. shi dan wasan kwaikwayo ne na kasar India kuma mai shirya film a finafinan Hind, telegu da ingilishi yayi finafinai a kalla dari a cikin shekara talatin. [1]

Farkon rayuwa

[gyara sashe | gyara masomin]

Suniel Shetty an haife shi a tulu, ranar 11 ga watan Augusta "Mangalore: A tete-a-tete with Suniel Shetty".

Suniel Shetty da matarsa Mana Shetty

Suniel sheetty yanada matar aure Mai suna, Mana sheetty suna da Yara guda biyu namiji daya mace daya Ahan sheetty yaron sa Shima jarumi ne SE macen Athiya sheetty itama jaruma ce.

Ya fara yin hindi films a shekarar 1992 yana dan shekara 31 da film maisuna BALWAN [3] wanda ya kara fiddo shi har yayi suna sosai

A cikin shekarar 2019 ya zuba jari sosai a wani yanar wani kamfani na kiwon lafiya a gizozo ya fito a gidan talabijin yana nuna motsa jiki [4] yana da gidan cin abinci, rawa da wurin shakatawa [5]

Suniel Shetty yayi karatun firamare da sakandiri daga Nan ya shiga kwalejin Mumbai inda ya karanci ekonomiks da kwamas matakin karatu Suniel Shetty yanada matakin digiri a fannin hotel management kula da tsarin otal.

[6]Captain ne a mumbai heroes cricket[7]

  1. https://en.wikipedia.org/wiki/The_Hindu
  2. https://in.bookmyshow.com/person/suniel-shetty/2291
  3. "Birthday Special: Best Suniel Shetty Movies".
  4. https://web.archive.org/web/20081026094244/http://www.telegraphindia.com/1081024/jsp/entertainment/story_10011048.jsp
  5. https://www.mid-day.com/articles/in-place-of-sunils-mischief-dining-bar-there-is-now-little-italy/73290
  6. https://www.bollywoodbiography.in/suniel-shetty-biography.html/amp
  7. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2020-07-14. Retrieved 2023-05-27.