Sylvanus Okpala
Appearance
Sylvanus Okpala | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Anambra, 5 Satumba 1961 (63 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Najeriya | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Mahalarcin
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga tsakiya |
Sylvanus Okpala (An haife shi ranar 5 ga watan Satumba, 1961). Ya kasance ɗan wasan kwallon kafa ne Wanda ya bugawa Nageria sannan yayi ritaya daga baya.[1]
Nasarori
[gyara sashe | gyara masomin]Okpala ya buga wa kungiyar kwallon kafa ta Enugu Rangers kwallon kafa, CS Marítimo da CD Nacional a gasar Laliga ta Portugal.
Okpala ya buga wa kungiyar kwallon kafa ta Najeriya wasa a wasannin bazara na 1980 da 1988. Ya kuma taka leda a kungiyar da ta dauki Kofin Kasashen Afirka a 1980.
A ranar 8 ga Nuwamba 2011, Sylvanus ya zama mataimakin manajan kungiyar ta kasa.[2]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2010-01-13. Retrieved 2021-07-27.
- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2021-07-27. Retrieved 2021-07-27.