Taiwo Adebulu
Taiwo Adebulu | |
---|---|
Rayuwa | |
ƙasa | Najeriya |
Karatu | |
Makaranta |
Jami'ar Obafemi Awolowo 2011) Digiri : language arts (en) Jami'ar Ibadan 2018) master's degree (en) : communication design (en) |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | ɗan jarida |
Employers | TheCable |
Taiwo Adebulu ɗan Najeriya kuma ɗan jarida ne a ɓangaren binciken daga jaridar TheCable.
Rayuwar farko, ilimi da Aiki
[gyara sashe | gyara masomin]Adebulu ya yi karatunsa a Jami'ar Obafemi Awolowo, inda ya samu digirin farko a fannin Harshe. Sannan ya wuce Jami'ar Ibadan inda ya kammala digirinsa na biyu a fannin fasahar sadarwa. [1] [2]
A shekarar 2014, Adebulu ya fara aiki a matsayin marubuci mai zaman kansa ga jaridar The Nation. Hakanan yana aiki fasali kuma editan bincike a jaridar TheCable . [1] [2] [3]
Kyaututtuka da karramawa
[gyara sashe | gyara masomin]A shekarar 2018, an zaɓi Adebulu cikin wadanda ka iya lashe lambar yabo ta Future Awards Africa Prize for Journalism. Ya kuma lashe lambar yabo ta Binciken kwa-kwaf ta Afirka, lambar yabo ta PwC 's Media Excellence Award a shekarar 2020 kuma an ba shi lambar yabo ta TheCable s gwarzan shekara a shekarar 2021. [4] [5]
A shekarar 2023, ya samu lambar yabo ta Fetisov Journalism Awards saboda wani rahotonsa game da ɗalibai [6] daga Kwalejin Gwamnatin Tarayya da ke Birnin-Yauri, Jihar Kebbi [4] Gidauniyar Jarida ta Kasa (NPF). [7] [8]
Adebulu ya samu tallafi daga Cibiyar Pulitzer. [2]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ 1.0 1.1 "Taiwo Adebulu". Report for the World. Retrieved 14 December 2023.
- ↑ 2.0 2.1 2.2 "Taiwo Adebulu | GRANTEE". Pulitzer Center. Retrieved 14 December 2023.
- ↑ Cable, The (31 December 2021). "Taiwo Adebulu named TheCable Journalist of the Year". TheCable. Retrieved 14 December 2023.
- ↑ 4.0 4.1 Mom, Claire (12 December 2023). "Taiwo Adebulu, TheCable investigations editor, shortlisted for global journalism award". TheCable. Retrieved 15 December 2023.
- ↑ Adediran, Ifeoluwa (23 October 2020). "Nigerian Journalist Wins Africa Fact-Check Award". Premium Times. Premium Times Limited. Retrieved 20 December 2023.
- ↑ Abatta, Abimbola (12 December 2023). "TheCable's Taiwo Adebulu Only Nigerian on This Year's Fetisov Award Shortlist". Foundation for Investigative Journalism. Retrieved 20 December 2023.
- ↑ "NPF Selects 25 Journalists for 2023 Covering Rare Diseases Fellowship". National Press Foundation. 13 October 2023. Retrieved 20 January 2024.
- ↑ Osemobor, Blessing (16 October 2023). "Nigerian Journalist, 24 global fellows for Rare Diseases Fellowship 2023". Media Career. Retrieved 20 January 2024.[permanent dead link]