Jump to content

Tamar Ish-Shalom

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Tamar Ish-Shalom
Rayuwa
Haihuwa Jerusalem, 6 ga Janairu, 1981 (43 shekaru)
ƙasa Isra'ila
Ƴan uwa
Abokiyar zama Nadav Eyal (en) Fassara
Karatu
Makaranta King's College London (en) Fassara
Sana'a
Sana'a ɗan jarida da mai gabatarwa a talabijin
Employers ɗan jarida
IMDb nm6576519
Tamar Ish-Salom
Tamar Ish-Shalom ta yi hira da sakataren harkokin wajen Amurka John Kerry kan makamin nukiliyar Iran, Afrilu 2015

Tamar Ish-Shalom (Ibrananci: תמר איש-שלום) yar jaridar Isra'ila ce kuma mai gabatar da talabijin. A halin yanzu tana aiki a matsayin mai ba da labari na Channel 13 .

A cikin 2011 ta fara gabatar da News10 na mako-mako ma Channel 13 bayan Miki Haimovich ta ce za ta yi ritaya.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Hanyoyin haɗi na waje

[gyara sashe | gyara masomin]