Tambas language

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Tambas (wanda akafi sani da Tambes, Tembis) yare ne na yammacin Chadi da ake magana dashi a Jihar Filato, Najeriya.