Tanda
Appearance
![]() | |
---|---|
Wikimedia disambiguation page (en) ![]() |
![]() |
![]() ![]() |
Tanda: Wani nau’in abun toya abici ne da ta samo asali tun iyaye da kakanni, musamman a ƙasar Hausa anayinta da yumɓu ko kuma da ƙasa. Ko da yake yanzu akwai ta zamani kama daga wadda maƙera keyi da kuma waɗanda kamfanoni keyi.[1]
Amfanin Tanda
[gyara sashe | gyara masomin]Ana amfani da Tanda wajen toya waina da dai sauran su, amma anfi yin amfani da ita wajen toya waina. Anan ƙasa hoton wata Tanda ce irin ta gargajiya (tanda ƙasa)



Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Tanda/Tandu". Ƙamushausa.com.ng. Retrieved 14 October 2021.