Tangale Peak Hill
Tangale Peak Hill | ||||
---|---|---|---|---|
tourist attraction (en) da tudu | ||||
Bayanai | ||||
Nahiya | Afirka | |||
Ƙasa | Najeriya | |||
Lambar aika saƙo | 770102 | |||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
Jihohin Najeriya | Jihar Gombe | |||
Ƙananan hukumumin a Nijeriya | Kaltungo |
Tudun Pan Kilang Na ɗaya daga cikin wuraren yawon bude ido a yankin Arewa maso Gabashin Najeriya.[1] Tana cikin garin Kaltungo ƙaramar hukumar jihar Gombe. Wani kyakkyawan tsauni ne mai aman wuta a kudancin Gombe kuma kololuwar sa yana ɗaya daga cikin kololuwar kololuwa a Najeriya.[2][3]
Dutsen Pan Kilang yana da tsayin mita 1,102 sama da matakin teku.[4] Shi ne dutse mafi tsayi a cikin tsaunuka ashirin da uku na jihar Gombe kuma na farko a ƙaramar hukumar Kaltungo.[5] Wajen shahara, shi ne na hamsin na ɗaya (51) cikin dubu biyu da saba’in da huɗu (2074) a Nijeriya, na ɗaya (1) cikin ashirin da uku cikin (23) a Gombe, na ɗaya a Kaltungo.[6][7][8]
Yanayi
[gyara sashe | gyara masomin]Yanayin Tangale Peak (a rufe yake da gajimare, haɗe da temperature, iskar wurin na da sauri haɗe da hazo mm probab.)
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Travelling Northeast Nigeria". The Guardian Nigeria News - Nigeria and World News (in Turanci). 2020-06-23. Archived from the original on 2022-04-07. Retrieved 2022-04-07.
- ↑ "Pan Kilang Hill (PanKilang) Map, Weather and Photos - Nigeria: hill - Lat:9.73333 and Long:11.3". www.getamap.net. Retrieved 2022-03-27.
- ↑ Tozali. "Gombe State – Nigeria's Jewel In the Savannah | Tozali Online" (in Turanci). Retrieved 2022-03-27.
- ↑ "Pan Kilang (PanKilang) Map, Weather and Photos - Nigeria: hill - Lat:9.73333 and Long:11.3". www.getamap.net. Retrieved 2022-04-07.
- ↑ "Gombe Mountains". PeakVisor (in Turanci). Retrieved 2022-04-07.
- ↑ "Pan Kilang". PeakVisor (in Turanci). Retrieved 2022-03-27.
- ↑ "Gombe State". Naija 7 Wonders (in Turanci). Archived from the original on 2022-05-20. Retrieved 2022-03-27.
- ↑ "Travelling Northeast Nigeria | Inventrium Travels" (in Turanci). Retrieved 2022-03-27.