Jump to content

Tanu Muino

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Tanu Muino
Rayuwa
Haihuwa Odesa (en) Fassara, 1989 (34/35 shekaru)
ƙasa Ukraniya
Harshen uwa Harshan Ukraniya
Rashanci
Yaren Sifen
Karatu
Harsuna Turanci
Harshan Ukraniya
Rashanci
Yaren Sifen
Sana'a
Sana'a darakta da music video director (en) Fassara
Kyaututtuka
IMDb nm10988396

Tetyana Robertivna Muinyo ( Ukraine; an haife ta a ranar 7 ga watan Disamban shekarar 1989), wanda aka fi sani da Tanu Muino ( Ukrainian , Spanish) darektan bidiyon wakoki ne a Ukraine, mai tsarawa, mai salo, mai daukar hoto da daraktan fim. Tayi fice da aikinta akan bidiyon waka ta mashahuran masu fasaha: Harry Styles '' As It Was '', Monatik, Time and Glass, NK (Nastya Kamenskikh), IOWA,[1] Cardi B 's " Up ", da Normani 's" Wild Side ".[2]

Tarihin Rayuwa

[gyara sashe | gyara masomin]

Mahaifinta Robert Muiño, ɗan ƙasar Cuba ne. A shekarar 1980, ya dawo Odessa don kasuwancu kuma ya zauna a Ukraine. Mahaifiyarta 'yar Ukrainian ce. Tanu taba da kanne da kanwa guda uku. Har zuwa shekara shida, Tanu ta zauna a Havana.[3]

A cikin shekara ta 2016, ta haɗa gwiwa tare da mawaƙin Ukraine Monatik.[4] Tun daga watan Nuwamba 2020, Muino shine darektan bidiyon Monatik 14.

A cikin shekara ta 2019, Muino ta jagoranci bidiyon waka mai suna "Small Talk " ta mawaƙiya Ba'amurkiya Katy Perry.[5][6][7]

A cikin shekara ta 2020, ta yi aiki tare da mawaƙin Sipaniya Rosalía . Ta jagoranci wakar Monatik na "Rhythm," wanda aka saki a shafinta na YouTube a cikin watan Satumban 2020.[8] A cikin kakan ahekara ta 2020, ta ba da umarnin bidiyon " Candy Cotton " na mawaƙin Burtaniya Yungblud.[9] An dauki bidiyon a Kyiv a ranar 1 ga Oktoba.

A cikin shekara ta 2021, ta ba da umarnin bidiyon wakar Cardi B 's " Up ",[10] Lil Nas X 's " Montero (Kira Ni da Sunanka) ",[11] da Normani 's" Wild Side .

Bidiyon waka

[gyara sashe | gyara masomin]
Year Title Artist
2013 "Знаешь" Rozhden
2014 "Нельзя поменять" Eva Bushmina
2015 Не преступление
2016 #kakvoda Layah
"Тени"
"Невысомыми"
"Преданы"
"Кружит" Monatik
"Ни ты, ни я" Rozhden and L'One
"Выходной" Monatik
"Вечность"
2017 "Не прячься: Layah
"Навсегда"
"Молчать"
"Vitamin D" Monatik
"УВЛИУВТ"
"Тролль" Time and Glass
"Плохо танцевать" IOWA
2018 "Дай мне" NK (Nastya Kamenskikh)
"То, от чего без ума Monatik
"Ранена" Layah
"Е, Бой" Time and Glass
"Глубоко" Monatik and Nadya Dorofeeva
"Lomalo" NK
"Зашивает душу" MONATIK
"Hasta La Vista" Michelle Andrade
"ФЭН-ШУЙ" Glukoza
2019 "Maybe" Braii
"Love it ритм" Monatik
"Podruga" Skriptonit
"Злой" СБПЧ
"Small Talk" Katy Perry
"Каждый раз MONATIK
"Лocх" Time and Glass
"Часы" СБПЧ
2020 "Juro Que" Rosalía
"Отдаём" Rozhden
"Сильно" Monatik
"ВЕЧЕРиНОЧКА" Monatik Vera Brezhneva
"Потанцуй со мной" Iowa
"Достопримечательность" Lida Lee and Monatik
"УВЛИУВТ на улице Пикадилли" Monatik Laima Vaikule
"ритмоLove" Monatik, Lida Lee and NiNO
"Gorit" Dorofeeva
"Cotton Candy" Yungblud
"Sestra" Vera Brezhneva
2021 "Up" Cardi B
"Montero" Lil Nas X
"Wild Side"

(with Cardi B)
Normani
"Rumors"

(with Cardi B)
Lizzo
"Fleabag" Yungblud
"One Right Now"

(with the Weeknd)
Post Malone
2022 "2am" Foals
"Chicken Teriyaki" Rosalía
"As It Was" Harry Styles
"Save Yourself" ONE OK ROCK
"Hold Me Closer" Elton John and Britney Spears
2023 "I'm Not Here to Make Friends" Sam Smith

Kyaututtuka

[gyara sashe | gyara masomin]

Lambar yabo ta rikodin a cikin nau'in "Mafi kyawun Hotunan Bidiyo" daga lambar yabo ta Yuna ta Ukraine na shekara-shekara (ta lashe shekaru uku a jere: a cikin 2016, 2017 da 2018[12]). Wanda ya ci nasara a cikin nau'in "Maker Video Music na Shekara" bisa ga M1 Music Awards (2018).

A cikin shekara ta 2021, ta lashe lambar yabo ta MTV Video Music Award don Mafi Kyawun Jagora tare da Lil Nas X don bidiyon kiɗan Montero (Kira Ni da Sunan ku).[13]

  1. Таня Муиньо и ее клипы: секреты успеха и лучшие работы украинского режиссера – читайте на pre-party.com.ua". pre-party.com.ua (in Russian). Retrieved 19 July 2018.
  2. Таня Муиньо и ее клипы: секреты успеха и лучшие работы украинского режиссера – читайте на pre-party.com.ua". pre-party.com.ua (in Russian). Retrieved 19 July 2018.
  3. “Vogue.ua. "5 самых модных украинских девушек-клипмейкеров | Vogue Ukraine". Vogue UA. Retrieved 19 July2018.
  4. Відео. Українська режисерка Таню Муіньо зняла кліп для Rosalia". The Village Україна. 24 January 2020. Retrieved 23 November 2020.
  5. Українка зняла кліп для Кеті Перрі, Зроблено в Україні (in Ukrainian), retrieved 30 September 2019
  6. Katy Perry – Making of "Small Talk" / Episode #1 (in Ukrainian), retrieved 30 September 2019
  7. Katy Perry – Making of "Small Talk" / Episode #2 (in Ukrainian), retrieved 30 September 2019.
  8. Ритм" – MONATIK презентував фільм-мюзикл з українськими зірками. Відео". Волинські новини. Retrieved 23 November 2020.
  9. Spanos, Brittany (15 October 2020). "Yungblud Can't Keep Hands to Himself in 'Cotton Candy' Video". Rolling Stone. Retrieved 23 November 2020.
  10. “Відео. "Усе пройшло шалено". Українська режисерка Таню Муіньо зняла кліп для Yungblud". The Village Україна. 16 October 2020. Retrieved 23 November 2020
  11. Shaffer, Claire (26 March 2021). "Lil Nas X Shares Unabashedly Queer Video for 'Montero (Call Me By Your Name)'". Rolling Stone. Rolling Stone, LLC. Retrieved 26 March 2021.
  12. https://web.archive.org/web/20190327013755/http://yuna.ua/news/93-peremozhc-naconalnoyi-muzichnoyi-premyi-yuna-2019.html
  13. https://www.mtv.com/vma/vote/

Samfuri:MTV Video Music Award for Best Direction