Tashreeq Matthews
Appearance
| Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
| Haihuwa | Cape Town, 12 Satumba 2000 (25 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
| ƙasa | Afirka ta kudu | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Harsuna | Turanci | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga tsakiya | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Tsayi | 175 cm | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
Tashreeq Matthews (an haife shi a ranar goma sha biyu 12 ga watan Satumba shekarar 2000) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Afirka ta Kudu wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya ga Mamelodi Sundowns . [1]
Aikin kulob
[gyara sashe | gyara masomin]A cikin Nuwamba 2018, Matthews ya rattaba hannu kan Borussia Dortmund . A cikin Janairu 2019, Matthews ya rattaba hannu kan Utrecht kan aro. [2] Daga baya ya ci gaba da aikinsa a Sweden.
Ayyukan kasa da kasa
[gyara sashe | gyara masomin]Matthews ya wakilci Afirka ta Kudu a matakin kasa da shekaru 20 . [3]
Kididdigar sana'a
[gyara sashe | gyara masomin]Kulob
[gyara sashe | gyara masomin]- As of 15 April 2019.[4]
| Club | Season | League | Cup | Continental | Other | Total | ||||||
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
| Division | Apps | Goals | Apps | Goals | Apps | Goals | Apps | Goals | Apps | Goals | ||
| Borussia Dortmund | 2018–19 | Bundesliga | 0 | 0 | 0 | 0 | 0 | 0 | 0 | 0 | 0 | 0 |
| Jong Utrecht (loan) | 2018–19 | Eerste Divisie | 3 | 0 | 0 | 0 | – | 0 | 0 | 3 | 0 | |
| Helsingborgs IF (loan) | 2019 | Allsvenskan | 2 | 0 | 0 | 0 | – | 0 | 0 | 2 | 0 | |
| Varbergs BoIS | 2020 | Allsvenskan | 17 | 3 | 1 | 1 | – | 0 | 0 | 18 | 3 | |
| Career total | 21 | 0 | 1 | 0 | 0 | 0 | 0 | 0 | 23 | 4 | ||
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Tashreeq Matthews at Soccerway
- ↑ "FC Utrecht sign South African youngster Tashreeq Matthews on loan from Borussia Dortmund". Goal. 7 January 2019. Retrieved 16 April 2019.
- ↑ "Amajita Striker Relishes Second Bite At Mozambique". Soccer Laduma. 14 May 2018. Archived from the original on 16 April 2019. Retrieved 16 April 2019.
- ↑ Tashreeq Matthews at Soccerway. Retrieved 15 April 2019.