Jump to content

Tattaunawar user:A'isha Adamu

Page contents not supported in other languages.
Sabon sashe
Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Latest comment: shekara 1 da ta gabata by Uncle Bash007 in topic Improve

Barka da zuwa!

[gyara masomin]
Hausa Wikipedia na buƙatar gudummuwarku domin ta bunƙasa!

Barka da zuwa Hausa Wikipedia, A'isha Adamu! Mun ji daɗin gudummuwarku. Kuma ina fatan zaku tsaya ku ci gaba da bada gudummuwa. Anan ƙasa ga wasu shafuka da zasu taimaka wajen fahimtar Hausa Wikipedia da yadda ake gyara ta:

Zaku iya yin sayinin rubutunku idan kuna akan shafukan tattaunawa ta hanyar alamar tilde guda huɗu, kamar haka (~~~~); yin hakan, zaisa sunanku da cikkaken kwanan wata. In kana buƙatar wani taimako, ku duba Wikipedia:Tutorial, ko kuma ka tambayeni a shafina na tattaunawa. Na gode.Em-mustapha talk 08:33, 24 ga Augusta, 2024 (UTC)Reply

Improve

[gyara masomin]

Assalam, da fatan kina lafiya,

Wannan mukala Abincin Mizrahi na Yahudawa: tana dauke da gyararraki da yawa, ku inganta ta ko kuwa za'a goge sashin da ke da gyararraki.


Bissalam Patroller>> 23:20, 17 ga Maris, 2025 (UTC)Reply