Jump to content

Tattaunawar user:Abdulmuddalib Iabrahim Salisu

Page contents not supported in other languages.
Sabon sashe
Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Latest comment: watanni da suka gabata 5 by Pharouqenr in topic Gargadi

Sunana Abdulmutallib Ibrahim Salisu daga Jos ina matukar alfahari da bada gudunmuwa a Wikipedia

Barka da zuwa!

Hausa Wikipedia na buƙatar gudummuwarku domin ta bunƙasa!

Barka da zuwa Hausa Wikipedia, Abdulmuddalib Iabrahim Salisu! Mun ji daɗin gudummuwarku. Kuma ina fatan zaku tsaya ku ci gaba da bada gudummuwa. Anan ƙasa ga wasu shafuka da zasu taimaka wajen fahimtar Hausa Wikipedia da yadda ake gyara ta:

Zaku iya yin sayinin rubutunku idan kuna akan shafukan tattaunawa ta hanyar alamar tilde guda huɗu, kamar haka (~~~~); yin hakan, zaisa sunanku da cikkaken kwanan wata. In kana buƙatar wani taimako, ku duba Wikipedia:Tutorial, ko kuma ka tambayeni a shafina na tattaunawa. Na gode.~~~~ Gwanki (talk) 08:11, 30 ga Augusta, 2021 (UTC)Reply

Barka da zuwa!

[gyara masomin]

Ni Robot ne ba mutum ba.

Hausa Wikipedia na buƙatar gudummuwarku domin ta bunƙasa!

Barka da zuwa Hausa Wikipedia, Abdulmuddalib Iabrahim Salisu! Mun ji daɗin gudummuwarku. Kuma muna fatan zaku tsaya ku ci gaba da bada gudummuwa. Anan ƙasa ga wasu shafuka da zasu taimaka wajen fahimtar Hausa Wikipedia da yadda ake gyara ta:

Zaku iya yin sayinin rubutunku idan kuna akan shafukan tattaunawa ta hanyar alamar tilde guda huɗu, kamar haka (~~~~); yin hakan, zaisa sunanku da cikkaken kwanan wata. In kana buƙatar wani taimako, ku duba Wikipedia:Tutorial. Na gode. AmmarBot (talk) 09:17, 30 ga Augusta, 2021 (UTC)Reply

Gyara

[gyara masomin]

@Abdulmuddalib Iabrahim Salisu barkanka da Kokari malam Abdulmuddalib Sai dai kana bukatar gyara a yanayin yace kake Gudanar da aikinka kanayin aikin marar inganci wurin Kara kalmomin da Basu wuce hudu ko biyu ba Sai Kuma ka walllafa hakan Yana nuni da cewa kanasan Tara Yawan edits ne bawai gyara Mai kyau ba,don haka ka kula da kyau Ibrahim abusufyan (talk) 19:37, 26 ga Augusta, 2025 (UTC)Reply

Gargadi

[gyara masomin]

Sannu da ƙoƙari @Abdulmuddalib Iabrahim Salisu naga kana gyara hakan nada kyau, sai dai ya kamata ka dinga gyara mai kyau. Mafi yawancin gyararrakin ka kana ƙara "Shekara ta" a cikin lambobi wanda hakan ba ƙwarewa bace ko gyara. Kamar yadda @Ibrahim abusufyan yama gyara kwanakin baya ya kamata a kiyaye. Nagode .. Captain Pharouq 17:11, 31 Oktoba 2025 (UTC)Reply