Tattaunawar user:Abdulrahman S Adam
Barka da zuwa!
[gyara masomin]Ni Robot ne ba mutum ba.
Barka da zuwa Hausa Wikipedia, Abdulrahman S Adam! Mun ji daɗin gudummuwarku. Kuma muna fatan zaku tsaya ku ci gaba da bada gudummuwa. Anan ƙasa ga wasu shafuka da zasu taimaka wajen fahimtar Hausa Wikipedia da yadda ake gyara ta:
- Gabatarwa
- Tutorial
- Cheatsheet
- Yadda ake rubuta muƙala
- Manufofin Hausa Wikipedia
- Shawarwari goma akan gyaran Wikipedia
Zaku iya yin sayinin rubutunku idan kuna akan shafukan tattaunawa ta hanyar alamar tilde guda huɗu, kamar haka (~~~~); yin hakan, zaisa sunanku da cikkaken kwanan wata. In kana buƙatar wani taimako, ku duba Wikipedia:Tutorial. Na gode. AmmarBot (talk) 21:01, 6 ga Augusta, 2022 (UTC)
Mukala:"Hadisi na goma Sha bakwai (Arba'una Hadisi)"
[gyara masomin]Assalamu alaikum, Malam Abdulrahman S Adam da fatan kana lafiya. Hakika na ga alama baka fahimci Wikipedia ba domin wannan shafi da ka kirkira ba ta da nasaba da aikin da mukeyi a nan. Ana rubuta bayanai ne akan abubuwa, mutane da wurare ba wai ka rubuta hadisi kayi sharhi ba. Misali zaka iya rubuta article akan Arba'una Hadis cewa littafi ne da ke dauke da hadisan Manzon Allah SWA guda arba'in wanda Bukhari da Muslim suka ruwaito.. amma ba kayi sharhi akan hadisi guda daya ba. Saboda haka zamu goge wannan shafi da ka rubuta domin bata dace da aikinmu a nan ba. Idan kana neman karin bayani zaka iya duba wannan shafin https://en.wikipedia.org/wiki/Help:Your_first_article.Uncle Bash007 (talk) 11:45, 20 Satumba 2022 (UTC)