Tattaunawar user:Al ameen50
Barka da zuwa!
Barka da zuwa Hausa Wikipedia, Al ameen50! Mun ji daɗin gudummuwarku. Kuma ina fatan zaku tsaya ku ci gaba da bada gudummuwa. Anan ƙasa ga wasu shafuka da zasu taimaka wajen fahimtar Hausa Wikipedia da yadda ake gyara ta:
- Gabatarwa
- Tutorial
- Cheatsheet
- Yadda ake rubuta muƙala
- Manufofin Hausa Wikipedia
- Shawarwari goma akan gyaran Wikipedia
Zaku iya yin sayinin rubutunku idan kuna akan shafukan tattaunawa ta hanyar alamar tilde guda huɗu, kamar haka (~~~~); yin hakan, zaisa sunanku da cikkaken kwanan wata. In kana buƙatar wani taimako, ku duba Wikipedia:Tutorial, ko kuma ka tambayeni a . Na gode.~~~~Gwanki(Yi Min Magana) 21:55, 5 Disamba 2024 (UTC)
Goge Maƙaloli
[gyara masomin]Barka da aiki Al ameen50, Kai sabon edita ne, ba tare da sanin ka'idodi na yin gyara a Wikipedia ba ka kirkiri makaloli wanda suka ba bisa ka'ida. Dan haka na goge su duka kuma da fatan za ka duba sakon da na turo ma a sama domin samun ilimi kan yadda ake bayar da gudummawa a Hausa Wikipedia. Gwanki(Yi Min Magana) 22:16, 5 Disamba 2024 (UTC)
- Naga sakonka kuma kamar yanda kafadi ni sabon edita ne,kagoge duk mukalun da nayi ,to anma bayani yakamata kamin akan miye matsalarsu ,shin bana fassara wa dai dai ne koko yanayin yanda nike tsara rubutane ne ba a gamsu dashiba ,don allah kamin bayanin inda nike kuskure dan nayi kokarin gyarawa Al ameen50 (talk) 16:18, 7 Disamba 2024 (UTC)