Tattaunawar user:Elsanbashh
Barka da zuwa!
[gyara masomin]Ni Robot ne ba mutum ba.
Barka da zuwa Hausa Wikipedia, Elsanbashh! Mun ji daɗin gudummuwarku. Kuma muna fatan zaku tsaya ku ci gaba da bada gudummuwa. Anan ƙasa ga wasu shafuka da zasu taimaka wajen fahimtar Hausa Wikipedia da yadda ake gyara ta:
- Gabatarwa
- Tutorial
- Cheatsheet
- Yadda ake rubuta muƙala
- Manufofin Hausa Wikipedia
- Shawarwari goma akan gyaran Wikipedia
Zaku iya yin sayinin rubutunku idan kuna akan shafukan tattaunawa ta hanyar alamar tilde guda huɗu, kamar haka (~~~~); yin hakan, zaisa sunanku da cikkaken kwanan wata. In kana buƙatar wani taimako, ku duba Wikipedia:Tutorial. Na gode. AmmarBot (talk) 21:25, 8 ga Maris, 2023 (UTC)
A rika fassara Makala gaba-daya
[gyara masomin]Barka @Elsanbashh kana fara fassara makala iya Section daya sai ka barta !. Dafatan idan ka dauko makala zaka fassara, ka riƙa fassara makalar gaba-ɗaya kafin ka koma fassara wata kuma. BnHamid (talk) 09:43, 21 Disamba 2024 (UTC)
- Zan rika yin hakan. Nagode. Elsanbashh (talk) 12:58, 22 Disamba 2024 (UTC)