Tattaunawar user:Fatima shuaibu waziri
Barka da zuwa!
[gyara masomin]Ni Robot ne ba mutum ba.
Barka da zuwa Hausa Wikipedia, Fatima shuaibu waziri! Mun ji daɗin gudummuwarku. Kuma muna fatan zaku tsaya ku ci gaba da bada gudummuwa. Anan ƙasa ga wasu shafuka da zasu taimaka wajen fahimtar Hausa Wikipedia da yadda ake gyara ta:
- Gabatarwa
- Tutorial
- Cheatsheet
- Yadda ake rubuta muƙala
- Manufofin Hausa Wikipedia
- Shawarwari goma akan gyaran Wikipedia
Zaku iya yin sayinin rubutunku idan kuna akan shafukan tattaunawa ta hanyar alamar tilde guda huɗu, kamar haka (~~~~); yin hakan, zaisa sunanku da cikkaken kwanan wata. In kana buƙatar wani taimako, ku duba Wikipedia:Tutorial. Na gode. AmmarBot (talk) 21:30, 27 Mayu 2023 (UTC)
Gyara Fassara
[gyara masomin]Barka da aiki @Fatima shuaibu waziri, Akwai gyare-gyare a maƙalolin ki sosai, kina wallafa makala babu Manazarta, Kuma fassarar da bata kammala ba. Idan kika cigaba da ƙirƙirar makala a irin wannan yanayin zan kulle ki daga gyara Hausa Wikipedia. Nagode Gwanki(Yi Min Magana) 10:24, 21 ga Janairu, 2024 (UTC)