Jump to content

Tattaunawar user:Ibrahim442

Page contents not supported in other languages.
Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Barka da zuwa![gyara masomin]

Ni Robot ne ba mutum ba.

Hausa Wikipedia na buƙatar gudummuwarku domin ta bunƙasa!

Barka da zuwa Hausa Wikipedia, Ibrahim442! Mun ji daɗin gudummuwarku. Kuma muna fatan zaku tsaya ku ci gaba da bada gudummuwa. Anan ƙasa ga wasu shafuka da zasu taimaka wajen fahimtar Hausa Wikipedia da yadda ake gyara ta:

Zaku iya yin sayinin rubutunku idan kuna akan shafukan tattaunawa ta hanyar alamar tilde guda huɗu, kamar haka (~~~~); yin hakan, zaisa sunanku da cikkaken kwanan wata. In kana buƙatar wani taimako, ku duba Wikipedia:Tutorial. Na gode. AmmarBot (talk) 00:00, 5 ga Maris, 2022 (UTC)[Mai da]

Manazarta[gyara masomin]

Aslm @Ibrahim442, haƙiƙa na ji daɗin irin gudunmawar da kake badawa, kuma na fahimci kana yawan Fassara makala daga Wikipedia ta Turancin zuwa ta Hausa. Hakan abu ne mai kyau.

Sai dai baka sa ka Manazarta wato References kenan wanda shi ke tabbatar da ingancin bayanan da aka zuba a maƙala. Domin kaucewa gogewa. Ina fatan za ka riƙa ida fassara mukala baki ɗaya ba wai da kayi Section daya biyu sai ka barta ba, bugu da ƙari kuma zaka riƙa sa ka musu Manazarta da ga ainafin inda ka fassaro maƙalar.

I dan Kana da tambaya akan yanda ake sa ka Manazarta daga Wikipedia ta Turanci zuwa nan, zaka iya yi mani magana ko wani Edita ɗin. Na gode. BnHamid (talk) 07:32, 29 Mayu 2023 (UTC)[Mai da]

wslm. @BnHamid, ina mai godiya tare da fatan alkhairi da nuna kulawarka, kuma insha Allahu duk muƙallar dana fassara zan saka manazarta kamar yadda ya dace cikin ƙanƙanin lokaci. ka kasance cikin aminci..... Ibrahim442 (talk) 14:03, 29 Mayu 2023 (UTC)[Mai da]