Jump to content

Tattaunawar user:Khalifah123

Page contents not supported in other languages.
Sabon sashe
Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Latest comment: watanni da suka gabata 8 by Khalifah123 in topic Gyara

Barka da zuwa!

Hausa Wikipedia na buƙatar gudummuwarku domin ta bunƙasa!

Barka da zuwa Hausa Wikipedia, Khalifah123! Mun ji daɗin gudummuwarku. Kuma ina fatan zaku tsaya ku ci gaba da bada gudummuwa. Anan ƙasa ga wasu shafuka da zasu taimaka wajen fahimtar Hausa Wikipedia da yadda ake gyara ta:

Zaku iya yin sayinin rubutunku idan kuna akan shafukan tattaunawa ta hanyar alamar tilde guda huɗu, kamar haka (~~~~); yin hakan, zaisa sunanku da cikkaken kwanan wata. In kana buƙatar wani taimako, ku duba Wikipedia:Tutorial, ko kuma ka tambayeni a shafina na tattaunawa. Na gode.~~~~ Gwanki(Yi Min Magana) 16:23, 27 Mayu 2024 (UTC)Reply

Gyara

[gyara masomin]

Ina son fahimtar da kai cewa, yadda kake ƙoƙarin ƙara bayani game da shekaru a muƙala. Idan an riga an rubuta shekara misali, '2005'. Babu buƙatar a sake sanya bayani kamar haka 'shekara ta dubu biyu da biyar 2005' yin hakan sake maimaici ne kawai kuma bai nuna ƙwarewar rubutu. zan goge irin waɗannan gyararraki da kake ta yi anan Hillary Clinton. Em-mustapha talk 02:27, 20 ga Yuli, 2025 (UTC)Reply

Ok toh insha Allah za’a gyara Khalifah123 (talk) 22:20, 29 ga Yuli, 2025 (UTC)Reply