Jump to content

Tattaunawar user:KingHusboyz

Page contents not supported in other languages.
Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Sunan Hussaini suleman Sunan Khadija sale Sunan Hauwa'u hussaini Nayi Aure ran /21/12/2019 Nasamu karuwa ran /15/11/2019 Nasani zakuce ban more soyayya ba Amma a iya tunanina Babu abinda yakai haka Debemin kewa danko burina shine nagan nida Ahali kaman yanda mahaifina yaka ajiyemu Amasayin nasa ahalin dan

Rayuwa da mutuwa suna tafiya atare ne dazaran mutuwa tazo shikenan sai dai abawani labarin ka kayi amfani da damarka tunkan karasa

New Bliss Recipocal Love👫 Marriage is that relation between man and women in which the Independence is Equal the Dependence mutual and the Obligation Reciprocal Best wishes for Happy Wedding to my self


Hausa Wikipedia na buƙatar gudummuwarku domin ta bunƙasa!

Barka da zuwa Hausa Wikipedia, KingHusboyz! Mun ji daɗin gudummuwarka. Kuma ina fatan zaka tsaya ka ci gaba da bada gudummuwa. Anan ƙasa ga wasu shafuka da zasu taimake ka ka fahimci Hausa Wikipedia da yadda ake gyara ta:

Zaku iya yin sayinin rubutunku idan kuna akan shafukan tattaunawa ta hanyar alamar tilde guda huɗu, kamar haka (~~~~); yin hakan, zaisa sunanku da cikkaken kwanan wata. In kana buƙatar wani taimako, ku duba Wikipedia:Tutorial, ko kuma ka tambayeni a shafina na tattaunawa. Na gode. Em-mustapha t@lk 16:45, 26 ga Yuni, 2020 (UTC)[Mai da]

Wikipedia Pages Wanting Photos na Hausa Community[gyara masomin]

Muna gayyatan kudan shiga gasar WPWP Contest na Hausa Community!

Wikipedia Pages Wanting Photos na Hausa Community gasa ce ta duk shekara wanda editoci a Wikipedia daga Hausa Community User Group ke sanya hotuna a mukalolin da basu da ko keda karancin hoto articles. Wannan dan a inganta da karfafa amfani ne da dubannin hotunan da ake samu ne daga gasa daban-daban na hotuna da ake gudanarwa duk shekara, wanda Wikimedia community ke shiryawa a Wikipedia. hoto na inganta fahimtar mai karatu, da bayyana bayani, da sanya mukaloli suyi kyau. Gasar Kuma zata ba sabbin editoci da tsoffi damar inganta kwarewa, dan shiga samun kwarewa tuntube mu anan Emel.
Danna nan dan shiga gasa da Karin bayani..Em-mustapha t@lk 16:45, 26 ga Yuni, 2020 (UTC)[Mai da]