Tattaunawar user:Lawal Yusuf Daura
Barka da zuwa Hausa Wikipedia, Lawal Yusuf Daura! Mun ji daɗin gudummuwarka. Kuma ina fatan zaka tsaya ka ci gaba da bada gudummuwa. Anan ƙasa ga wasu shafuka da zasu taimake ka ka fahimci Hausa Wikipedia da yadda ake gyara ta:
- Gabatarwa
- Tutorial
- Cheatsheet
- Yadda ake rubuta muƙala
- Manufofin Hausa Wikipedia
- Shawarwari goma akan gyaran Wikipedia
Zaku iya yin sayinin rubutunku idan kuna akan shafukan tattaunawa ta hanyar alamar tilde guda huɗu, kamar haka (~~~~); yin hakan, zaisa sunanku da cikkaken kwanan wata. In kana buƙatar wani taimako, ku duba Wikipedia:Tutorial, ko kuma ka tambayeni a . Na gode. The Living love (talk) 10:22, 23 Oktoba 2019 (UTC)
Maraba da zuwa
[gyara masomin]Nayi matuƙar jin dadin da na ga kayi mana gyara, a inda kaga kuskure, wannan shine muhimmin al'amari da mai taimakawa zai iya yi anan. Kuma ina ƙara sanar da kai muna neman ire-iren ka anan. Kasantuwar yanzu muku fara gina manhajar, babu cikakken bayanai da zasu lurar da kai akan yadda manhajar take amma ga kadan daga ciki. A karshe idan kana son magana dani zaka iya yi mini magana anan → Magana. Nagode, Barka da zuwa. The Living love (talk) 10:22, 23 Oktoba 2019 (UTC)