Jump to content

Tattaunawar user:Mahayero

Page contents not supported in other languages.
Sabon sashe
Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Latest comment: shekaru 3 da suka gabata by Salihu Aliyu in topic Tunatarwa

Tunatarwa

[gyara masomin]

Assalamu alaikum ina maka Barka da wannan lokaci fatan komai lafiya Allah yasa haka ameen. Inason inyi magana akan yadda naga kana fassara maƙala daga turanci zuwa Hausa ta tabbas wannan abu ne mai kyau sosai! Sai dai ina mai bada shawara idan har ka tashi fassara to lallai fassara ta zamo mai kyau sosai ba wadda baza'a fahimta ba! Misali wannan maƙala da ka fassara Mohamed Rahmoune akwai kurakurai sosai wajen fassarar! Ina fatan zaka fahimceni don muyi ƙoƙari mu gyara manhaja Hausa Wikipedia. S Ahmad Fulani 15:50, 19 ga Afirilu, 2022 (UTC)Reply

Barka da zuwa!

[gyara masomin]

Ni Robot ne ba mutum ba.

Hausa Wikipedia na buƙatar gudummuwarku domin ta bunƙasa!

Barka da zuwa Hausa Wikipedia, Mahayero! Mun ji daɗin gudummuwarku. Kuma muna fatan zaku tsaya ku ci gaba da bada gudummuwa. Anan ƙasa ga wasu shafuka da zasu taimaka wajen fahimtar Hausa Wikipedia da yadda ake gyara ta:

Zaku iya yin sayinin rubutunku idan kuna akan shafukan tattaunawa ta hanyar alamar tilde guda huɗu, kamar haka (~~~~); yin hakan, zaisa sunanku da cikkaken kwanan wata. In kana buƙatar wani taimako, ku duba Wikipedia:Tutorial. Na gode. AmmarBot (talk) 00:02, 30 ga Maris, 2022 (UTC)Reply