Jump to content

Tattaunawar user:Maryam Gambo Abdurrahman

Page contents not supported in other languages.
Sabon sashe
Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Barka da zuwa!

[gyara masomin]

Ni Robot ne ba mutum ba.

Hausa Wikipedia na buƙatar gudummuwarku domin ta bunƙasa!

Barka da zuwa Hausa Wikipedia, Maryam Gambo Abdurrahman! Mun ji daɗin gudummuwarku. Kuma muna fatan zaku tsaya ku ci gaba da bada gudummuwa. Anan ƙasa ga wasu shafuka da zasu taimaka wajen fahimtar Hausa Wikipedia da yadda ake gyara ta:

Zaku iya yin sayinin rubutunku idan kuna akan shafukan tattaunawa ta hanyar alamar tilde guda huɗu, kamar haka (~~~~); yin hakan, zaisa sunanku da cikkaken kwanan wata. In kana buƙatar wani taimako, ku duba Wikipedia:Tutorial. Na gode. AmmarBot (talk) 21:01, 18 ga Faburairu, 2023 (UTC)Reply

Goge shafuka

[gyara masomin]

Na goge wasu shafukan da kikayi sakamakon na fahimci kin yi su ne ta hanyar kwafar su da yin fassarar inji kuma ki wallafa kai tsaye ba tare da yin gyara ba. Wannan saba tsarin yin rubuta ne a Wikipedia. A sakon sama an saka wasu ka'idodi na rubutu a Hausa Wikipedia, ki tabbata kin karanta su karin ci gaba da yin gyara a Hausa Wikipedia. Nagode Gwanki(Yi Min Magana) 05:20, 18 Satumba 2024 (UTC)Reply

Gyara

[gyara masomin]

Sannu da aiki @Maryam Gambo Abdurrahman kina ƙirƙirar muƙalai, hakan aiki ne mai kyau. Saidai akwai buƙatar ki inganta aikin naki wajan sanya Manazarta (references). Wajan sanya Manazarta ana kwafo manazartan ne daga Wikipedia ta turanci ne kawai ayi paste. Amma ke kina kwafo duka site din sannan miyi paste, hakan ya saɓa fokar Manazarta. Domin koyon sanya Manazarta yiman magana Pharouqenr (talk) 09:16, 7 ga Janairu, 2025 (UTC) ko kuma wani kwararren edita na kusa@ManazartaReply

Gemini 4

[gyara masomin]

Assalam wannan mukala Gemini 4 da kika kirkira akwai gyararraki da yawa kuma bata da ma'ana (amma na gyara). Da fatan zaki inganta gyararrakinki nan gaba.


Bissalam

Patroller>> 10:31, 11 ga Janairu, 2025 (UTC)Reply

@Maryam Gambo Abdurrahman Patroller>> 10:31, 11 ga Janairu, 2025 (UTC)Reply
@Maryam Gambo Abdurrahman,
A kula dan Allah. Na ga wannan mukalar ma Apollo 8 da kika kirkira akwai kura-kurai da yawa. Ki rika kokari kina kirkirar mukala mai ma'ana. Har gwara ki kirkiri gajerar mukala (wato stub) mai ma'ana da kiyi doguwa mara ma'ana. A kula pls. Patroller>> 12:05, 11 ga Janairu, 2025 (UTC)Reply

Delete Sojojin Sweden a cikin Kwango Free State

[gyara masomin]

Assalam @Maryam Gambo Abdurrahman,

Za'a goge wannan shafin Sojojin Sweden a cikin Kwango Free State saboda bata da ma'ana kuma bata fassaruwa. Idan akwai na turancin shi (English version) ki saka mun sunan shi in gyara.

Bissalam Patroller>> 19:51, 11 ga Janairu, 2025 (UTC)Reply