Jump to content

Tattaunawar user:Nnamadee

Page contents not supported in other languages.
Sabon sashe
Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Jinjina

[gyara masomin]

Sannu da ƙokari da fatan zaka ci gaba da aiki mai kyau Pharouqenr (talk) 16:40, 21 Nuwamba, 2024 (UTC)Reply

In sha Allah abokina Nnamadee (talk) 21:16, 21 Nuwamba, 2024 (UTC)Reply

Barka da zuwa!

[gyara masomin]

Ni Robot ne ba mutum ba.

Hausa Wikipedia na buƙatar gudummuwarku domin ta bunƙasa!

Barka da zuwa Hausa Wikipedia, Nnamadee! Mun ji daɗin gudummuwarku. Kuma muna fatan zaku tsaya ku ci gaba da bada gudummuwa. Anan ƙasa ga wasu shafuka da zasu taimaka wajen fahimtar Hausa Wikipedia da yadda ake gyara ta:

Zaku iya yin sayinin rubutunku idan kuna akan shafukan tattaunawa ta hanyar alamar tilde guda huɗu, kamar haka (~~~~); yin hakan, zaisa sunanku da cikkaken kwanan wata. In kana buƙatar wani taimako, ku duba Wikipedia:Tutorial. Na gode. AmmarBot (talk) 21:28, 8 Satumba 2024 (UTC)Reply

Gyaran Take (Article Title)

[gyara masomin]

Barka @Nnamadee

Inaso in maka gyara game da take na mukala da ka kirkira Mai Girma na Ossy wanda suna ne Ossy Prestige. Ba'a fassara suna (proper noun) ko da kuwa yana iya fassaruwa, saboda idan an fassara an canza masa ma'ana. Da fatan za'a gyara.


Bissalam. Patroller>> 11:48, 9 ga Yuli, 2025 (UTC)Reply

Godiya da janyo hankali

[gyara masomin]

Assalam @Nnamadee,

Jinjina da ayyukan da kuke yi Ferns Nipple da makamantansu, amma a rika lura da fassara (mai inganci). Gara a fassara kadan mai amfani a maimakon mai yawa mara amfani.


Patroller>> 10:42, 7 ga Augusta, 2025 (UTC)Reply

In sha Allah sir, nagode sosae @Uncle Bash007 Nnamadee (talk) 13:14, 7 ga Augusta, 2025 (UTC)Reply

Jinjina

[gyara masomin]

Sannu da ƙoƙari @Nnamadee haƙiƙa kana aiki ingatacce, fatan zaka cigaba da jajircewa domin cigaban Wikipedia.

Pharouqenr (talk) 20:26, 1 Satumba 2025 (UTC)Reply

Sannu ƙoƙari babban Admin @Pharouqenr aikin ka yana kyau sosai. Nnamadee (talk) 18:45, 2 Satumba 2025 (UTC)Reply

Gyara

[gyara masomin]

Sannu da koƙari @Nnamadee

Na lura cewa ka sake fassara muƙalar Kofi Baako, [] alhali an riga da an fassara ta da daidaitacciyar Hausa tun farkon watan Yuni.

Wannan ya jawo canje-canje marasa da cewa, saboda rubutun farko ya riga ya cika ƙa’idojin Hausa Wikipedia. Don haka ina roƙonka da ka riƙa kula sosai kafin sake gyara ko fassara wani abu, musamman idan an riga an kammala shi daidai.

Mun gode da ƙoƙarinka a Hausa Wikipedia. Ina fatan za mu ci gaba da aiki tare don kyautata ayyukanmu. Muhammad Idriss Criteria (talk) 08:30, 25 Satumba 2025 (UTC)Reply

In sha Allah, ngd sosae
@Muhammad Idriss Criteria Nnamadee (talk) 09:24, 25 Satumba 2025 (UTC)Reply

Thank you for joining Wiki Loves Ramadan 2026!

[gyara masomin]

Dear Participant,

Thank you so much for participating in the Wiki Loves Ramadan 2026 campaign! Whether you were writing articles or uploading photos to Wikimedia Commons, your contributions have helped share beautiful traditions, Islamic history, and cultural heritage with the rest of the world.

We want to make sure next year's campaign is even better, and we need your help to do it! We would love it if you could take 3–5 minutes to fill out our quick Participant Feedback Form.

Thank you again for sharing your knowledge and creativity with the Wikimedia movement. Keep an eye on your talk page and our social media for the final winner announcements soon! Happy editing,


Warm Regards, ZI Jony (Project Lead) for the Wiki Loves Ramadan 2026 International Team. 20:13, 29 ga Yuni, 2026 (UTC)Reply

Gentle Reminder: Share your Wiki Loves Ramadan 2026 experience with us!

[gyara masomin]

Dear Participant

Hope this message finds you in good health and high spirits.

First of all, a massive thank you for participating in Wiki Loves Ramadan 2026! Whether you enriched Wikipedia with new articles or added beautiful photos to Wikimedia Commons, your valuable contributions have played a great role in preserving Ramadan traditions and heritage for the world to see.

To help us understand your experience and improve our future campaigns, we kindly request you to share your thoughts through our short feedback form.

It will only take about 3 to 5 minutes of your time. You can tell us what you loved, what difficulties you faced, and even help us translate a short banner message into your native language for next year!

Your voice matters a lot to us. Thank you once again for your wonderful contributions and for being such an active part of the Wikimedia movement.


Warm Regards, ZI Jony (Project Lead) for the Wiki Loves Ramadan 2026 International Team. 20:52, 19 ga Yuli, 2026 (UTC)Reply


Regine Schumann

It's nice that you translated the page, but you have to mention that it is from the German and English Wikipedia and that I'm the main author. Also normally you would have to include the whole version history of the original article. Naomi Hennig. I would need to know wether you took the info from my English Wikipedia-article or from the German article, because i will add the info that this is a translated article and you need to get an admin to add the whole version-history from there, please! Naomi Hennig