Tattaunawar user:Sadeeq Lahore
Sabon sasheBarka da zuwa!
[gyara masomin]Ni Robot ne ba mutum ba.

Barka da zuwa Hausa Wikipedia, Sadeeq Lahore! Mun ji daɗin gudummuwarku. Kuma muna fatan zaku tsaya ku ci gaba da bada gudummuwa. Anan ƙasa ga wasu shafuka da zasu taimaka wajen fahimtar Hausa Wikipedia da yadda ake gyara ta:
- Gabatarwa
- Tutorial
- Cheatsheet
- Yadda ake rubuta muƙala
- Manufofin Hausa Wikipedia
- Shawarwari goma akan gyaran Wikipedia
Zaku iya yin sayinin rubutunku idan kuna akan shafukan tattaunawa ta hanyar alamar tilde guda huɗu, kamar haka (~~~~); yin hakan, zaisa sunanku da cikkaken kwanan wata. In kana buƙatar wani taimako, ku duba Wikipedia:Tutorial. Na gode. AmmarBot (talk) 21:01, 14 ga Augusta, 2022 (UTC)
Gogewa Agbede
[gyara masomin]Barka @Sadeeq Lahore,
Za'a goge wannan shafi saboda babu isassun bayanai da hujjoji game da kauyen. Inaga zai fi a jero sunayen wadannan kauyuka a mukala guda, misali "Jerin Sunayen Kauyuka a Jihar Ogun". Patroller>> 16:14, 19 ga Janairu, 2025 (UTC)
- da wannan shafin Agbure, shima za'a goge shi saboda rashin shaharar sa da isassun bayanai. Patroller>> 16:16, 19 ga Janairu, 2025 (UTC)