Jump to content

Jerin gudummuwar edita Sadeeq Lahore

A user with 45 edits. Account created on 14 ga Augusta, 2022.
Nemo gudummuwafadadarugujewa
⧼contribs-top⧽
⧼contribs-date⧽

25 Nuwamba, 2023

  • 12:1012:10, 25 Nuwamba, 2023 bamban tarihi +1,981 N Bendel InsuranceSabon shafi: Bendel Insurance Football Club, wanda kuma aka sani da Insurance of Benin Football Club ko kuma kawai Bendel Insurance, kulob ne na ƙwallon ƙafa da ke Benin City, Nigeria. Kulob din yana buga gasar Premier ta Najeriya. Tun da farko an san su da Vipers na Benin. Suna buga wasanninsu na gida a filin wasa na Samuel Ogbemudia, wanda ke daukar mutum 12,000. Su ne zakarun gasar cin kofin tarayya na yanzu bayan sun lallasa Enugu Rangers 1-0 a filin wasa na Stephen Keshi da ke Asaba... Tag: Visual edit: Switched
  • 11:5711:57, 25 Nuwamba, 2023 bamban tarihi +488 N Enugu RangersSabon shafi: Rangers International Football club wanda akafi sani da Enugu Rangers kungiya ce wanda ke buga gasar firimiya ta Najeriya. An kirkiri kungiyar Rangers a shekarar 1970. Rangers tana cikin tsofaffin kungiyoyi uku da suke buga gasar firimiya a kasar Najeriya, kuma su kadai ne wadanda basu taba fadawa gurbin gajiyayyu ba a gasar. Kungiyar Rangers tanada tarihi sosai a gasar kwallon kafa ta Afrika baki daya. <ref>https://www.transfermarkt.com/enugu-rangers-ifc/startseite/verein/2930...
  • 11:4811:48, 25 Nuwamba, 2023 bamban tarihi +360 N Doma UnitedSabon shafi: Doma United kungiyar kwallon kafa ce wadda ke Gombe State, Najeriya. Doma United suna buga gasar firimiya ta Najeriya. An kirkiri kungiyar Doma United a shekarar 1994. Kungiyar Doma United wanda aka sani da Savannah Tigers sun buga gurbin gajiyayyu tun daga kasa har zuwa shekarar 2022 inda suka samu nasarar dawo firimiya ta Nigeria https://domaunitedfc.com/ Tag: Visual edit: Switched

29 ga Yuli, 2023

27 Mayu 2023