Katsina United F.C.

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Katsina United F.C.
Bayanai
Iri association football club (en) Fassara
Ƙasa Najeriya
Mulki
Hedkwata Katsina
Tarihi
Ƙirƙira 1994
fckatsinaunited.com

Kungiyar Kwallon kafa ta Katsina United kungiyar kwallon kafa ce a Najeriya wanda ke a garin Katsina, jihar Katsina.

Tarihi[gyara sashe | gyara masomin]

An kafa kungiyar ne a 1994, kungiyar ta fara buga wasannin Premier League a 1997, inda suka tazo ta 12 a karon farko, amma a 2001 an dakatar da kungiyar. Gwamnatin jihar Katsina ta fara shirye-shiryen tayar da kungiyar a watan Afrilun 2008. An sake kafa kungiyar a shekara ta 2009 kuma aka sanya mata suna "Spotlights FC", sun taka wasa a gasar cin Kofin Najeriya a karon farko. A watan Fabrairun 2016, kungiyar ta koma ga asalin sunanta na farko wato Katsina United. A watan Oktoba na shekarar 2016, kungiyar Katsina United ta samu damar daukaka kara zuwa Kungiyar Kwallon Kafa ta Najeriya, inda suka dawo shekaru 15 bayan da aka sake dawo da su a karon farko.

Filin wasa[gyara sashe | gyara masomin]

Suna taka leda a farkon wasanninsu na farko a filin wasa na Sardauna Memorial da ke Zamfara Gusau yayin lokacin ana gina filin wasan Katsina Township. Daga baya kungiyar ta koma sabon filin wasa Muhammadu Dikko da ke Katsina.

Nasara[gyara sashe | gyara masomin]

  • Kofin Kwallan Najeriya : 0
Masu tsere: 1995, 1996, 1997
  • Kungiyar Kwallan Najeriya : 1
Zakarun Najeriya: 2016

Wasanni a gasa a CAF[gyara sashe | gyara masomin]

  • Gasar cin Kofin Kasashen Afirka : bayyanar 1
1996   - Matakin kusa da na karshe
  • Kofin CAF : bayyanar 1
2001   - Fitar da zagaye na biyu

Kungiyar a yanzu[gyara sashe | gyara masomin]

Yan wasan har zuwa 23 Yuli 2019

No. Pos. Nation Player
1 GK Nigeria NGA Yinka David
2 DF Nigeria NGA Ado Ali
25 DF Nigeria NGA Smart Smith Ebho
4 MF Nigeria NGA Usman Barau
5 DF Nigeria NGA Timothy Danladi
6 DF Nigeria NGA Nasiru Sani (Captain)
7 FW Nigeria NGA Tasiu Lawal
8 FW Nigeria NGA Joshua Agboola
9 FW Nigeria NGA Suleiman Ibrahim
10 MF Nigeria NGA Destiny Ashadi
11 FW Nigeria NGA Mustapha Shuaibu
12 DF Nigeria NGA Charles Frank
13 MF Nigeria NGA Usman Bello
14 FW Nigeria NGA Bidemi Wahab
15 MF Nigeria NGA Michael Nelson
16 MF Nigeria NGA Mubarak Shehu
18 FW Nigeria NGA Musa Suleiman
No. Pos. Nation Player
20 MF Nigeria NGA Abdulkarim Ahmed
21 FW Nigeria NGA Gwammy Eric
22 MF Nigeria NGA Kabiru Janaidu
23 FW Nigeria NGA Chinedu Unachukwu
24 GK Nigeria NGA Abine George
25 FW Nigeria NGA Obinna Eleje
26 FW Nigeria NGA Abdullahi Musa
27 DF Nigeria NGA Suleiman Shehu
35 DF Nigeria NGA Ujah Uloko
28 FW Nigeria NGA Frank Eghawerba
29 DF Nigeria NGA Kingsley Ajaero
30 MF Nigeria NGA Ibrahim Ibrahim
12 MF Nigeria NGA Eugene Obi Ohunta
31 DF Nigeria NGA Faisal Sani
32 DF Nigeria NGA Ikechukwu Nwachukwu
33 DF Nigeria NGA Amos James Daddy
35 GK Nigeria NGA Dami Paul

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]