Tattaunawar user:Tiisu Sharif
Barka da zuwa!
Barka da zuwa Hausa Wikipedia, Tiisu Sharif! Mun ji daɗin gudummuwarku. Kuma ina fatan zaku tsaya ku ci gaba da bada gudummuwa. Anan ƙasa ga wasu shafuka da zasu taimaka wajen fahimtar Hausa Wikipedia da yadda ake gyara ta:
- Gabatarwa
- Tutorial
- Cheatsheet
- Yadda ake rubuta muƙala
- Manufofin Hausa Wikipedia
- Shawarwari goma akan gyaran Wikipedia
Zaku iya yin sayinin rubutunku idan kuna akan shafukan tattaunawa ta hanyar alamar tilde guda huɗu, kamar haka (~~~~); yin hakan, zaisa sunanku da cikkaken kwanan wata. In kana buƙatar wani taimako, ku duba Wikipedia:Tutorial, ko kuma ka tambayeni a . Na gode.~~~~ BnHamid (talk) 07:45, 15 ga Yuli, 2024 (UTC)
Duba Sakon BARKA DA ZUWA
[gyara masomin]Barka dai. Alamu sun nuna sabon Editor ne kai, muna maraba da zuwan ka. Sai dai ya kamata ka karanta sakon Barka da Zuwa da ke saman wannan tattaunawar don fahimtar muhimman bayanai game da wannan wuri. Hakan zai ba ka damar sani gami da iya ƙirƙiro Makala ko aiwatar da gyara mai ma'ana. Idan kana bukatar yin tambaya anan ka na iya tambayar ka idan ka SHIGA NAN. BnHamid (talk) 07:53, 15 ga Yuli, 2024 (UTC)